Thursday, November 26
Shadow

Da Duminsa: Kungiyar Kwadago NLC zata yi zàngà-zàngà ranar 17 ga watan Disamba sabosa matsalar tsaro

Kungiyar Kwadago ta NLC ta bayyana shirinta na yin zanga-zanga ranar 17 ga watan Disamba saboda matasalar tsaro.

kungiyar ta bayyana hakane a wata sanarwa data fitar ranar 10 ga watan Disamba bayan wani taro data yi.

Ta yi magana musamman akan satar daliban makaranta na jihar Kebbi.

Ta yi kiran Gwamnati ta dauki matakin kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya.

Karanta Wannan  Bamu yadda ba, A mayar dasu gida, wane irin aiki ne zasu yi wanda matasanmu ba zasu iya yi ba? NLC ta jihar Legas ta yi gargadi kan matasa 89 daga Arewa da aka kai Su yi aiki a matatar man Dangote dake Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *