Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ke buga Mandiri

Wannan Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke yake buga Mandiri.

Lamarin ya dauki hankulan mutane sosai.

Gwamna Adeleke ya sha bayyana yana rawa.

Karanta Wannan  Mutanen da ambaliyar ruwa ta kàshè a Neja sun kai 200, in ji jami'ai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *