Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Ji yanda wani dan Najeriya ya Damfari shugaban kasar Amurka, Donald Trump kudin da suka kai kwatankwacin Naira Miliyan 460

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani dan damfarar yanar gizo dake zaune a jihar Legas, ya damfari shugaban kasar Amurka, Donald Trump Naira Miliyan 460.

Dan damfarar me suna Ehiremen Aigbokhan da abokan aikinsa, sun yi amfani da dabarar Email ne wajan yaudarar Amurkawa su tura musu kudade da yawa da nufin cewa, za’a yi amfani dasu ne wajan bikin rantsar da shugaban kasar, Donald Trump.

Hukumar Tsaro ta FBI dake Amurka ta shigar da kara inda take neman a bata damar kwace kadarorin dan damfarar Ehiremen Aigbokhan.

FBI na kuma neman a bata damar kamashi.

Ehiremen Aigbokhan ya sa Amurkawa sun rika tura masa kudinne ta Cryptocurrency.

Karanta Wannan  Bayan Allah sai Tinubu a gurina, dan ko iyalina, da mahaifana basu kaimun Tinubu ba>>Inji Ministan Ayyuka, David Umahi

An tura masa Dala 250,300 inda ya rarraba kudaden zuwa wallets daban-daban.

Saidai FBI ta ganoshi inda ta sa aka dakatar da account dinsa.

Zuwa yanzu dai an samu Naira Miliyan 60 a hannunsa kuma ana kan bincike.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *