Friday, May 1
Shadow

Dara ta ci gida: Daya daga cikin ma’aikatan Brekete Family ya cuci wasu mutane Naira Miliyan 3

Daya daga cikin ma’aikatan Brekete Family me suna Shafi’u Baraya ya cuci wasu mutane Naira Miliyan 3.

A wani Bidiyo shirin kafar an ji shi ya amsa laifinsa inda anan take aka koreshi daga aiki sannan Ordinary President, Ahmad Isa yasa aka kamashi.

@titus.isiya

#Brekete#FamilyArewa@Aisha @Nana khadijah @Gemini♊️ lady @ABU SADEEQ📢📢📢

♬ original sound – Titus Isiya
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda Atiku Abubakar ya kaiwa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ziyara a gidansa a daren jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *