Thursday, February 5
Shadow

Da Duminsa: Masu Gàrkùwà da mutane sun kkàshè tsohon shugaban Hukumar shige da fici ta Najeriya

Masu garkuwa da mutane sun kashe tsohon shugaban hukumar kula da shige da fici ta Najeriya, watau Nigerian Immigration me suna David Shikfu Parradang.

Rahoton theNation yace an yi garkuwa dashine a daren jiya a abuja.

Ya shafe shekaru 30 yana aiki da hukumar inda yayi aiki a jihohin Kano, Lagos, Kwara, Enugu da babban birnin tarayya Abuja.

Karanta Wannan  Ko Ùbàña Ne Zai Yì Takaara Da Sanata Barau Jibrin Ina Layin Sanata Barau, Domin Siyasa Ake, Amma Na Śan Yanzu Zà A Fàra Zàģina, Wannan Shine Ra'ayina, Inji Dan Kuda Kabo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *