
Rahotanni daga jihar Enugu na cewa, Peter Obi ya isa wajan taron jam’iyyar ADC a jihar.
Kuma ana tsammanin zai sanar da komawarsa jam’iyyar ta ADC a hukumance.
Sauran wanda aka gani a wajan taron sun hada da Senator David Mark, Emeka Ihedioha, Senator Victor Umeh, Aminu Waziri Tambuwal, Senator Ben Obi