Wednesday, April 29
Shadow

Da Duminsa: Qasar Amurka ta fara kawo màkàmàn da zata yi amfani dasu a Najeriya wajan kai Khàrè-Khàrè

Rahotanni sun bayyana cewa, kasar Amurka ta fara kawo makamai da zata yi amfani dasu wajan hare-haren da zata kai kan kungiyoyin ‘yan tà’àddà a Najeriya.

Masani kan harkar tsaro, Brant Philip ne ya bayyana haka inda yaje jiragen yaki dauke da makaman sun rika sauka a sansanin da Amurkar ta kafa a kasar Ghana wanda daga canne zata rika kawo harin.

Yace Amurkar ta shafe sati 2 kullun tana aiko jirgi mara matuki dan tattara bayanan sirri akan kungiyoyin na ÌŚWÀP da Bòkò Hàràm da sauransu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wadda ta yi Bidiyon nan da Baby dinta tasashi yayi kukan Awaki wanda ya dauki hankula sosai, ta sake yin wani Bidiyon da Babyn nata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *