Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Ran Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya baci sosai bayan da Shugaba Tinubu ya ki amincewa a kawo ‘yan kasar Venezuela masu laifi Najeriya daga Amurkar bayan da kasar su ta Venezuelan taki Amurka ta mayar dasu gida, Ji matakin da Trump ya dauka akan Najeriya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni na cewa rashin Amincewar Najeriya ta karbi ‘yan kasar Venezuela masu laifi daga kasar Amurka baiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump dadi ba.

Rahoton yace kasashe kusan 5 ne na Afrika Amurka ta nemi su karbi masu laifin hadda Najeriya amma Najeriya taki amincewa.

Dalili kenan da shugaban Amurkar Donald Trump ya ji haushi ya kakabawa Najeriya takunkumi kan shiga Amurka.

Rahoton yace wannan takunkumi zai ci gaba da zama akan Najeriya har sai Najeriyar ta amince da bukatar kasar Amurka.

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na amfani da irin wannan dabarar ta kakabawa kasashe takunkumi har sai sun masa abinda yake so.

Karanta Wannan  Garabasa: Karanta yanda zaku samu Naira Dubu daya kullun ta WhatsApp ba tare da kashe ko sisi ba, data kawai kuke bukata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *