Tuesday, January 20
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya tafi Turai saidai yaki fadin kasar da zashi

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tafi Turai dan ci gaba da hutun karshen shekara da ya kanyi.

Saidai bai bayyana kasar da zashi ba.

Hakan na zuwane gabanin tafiyar da zai yi zuwa Abu Dhabi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda tsageran IPòB suka tarwatsa wani shingen sojoji a Umahia jihar Abia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *