Monday, April 6
Shadow

Da Duminsa: Wannan wasu kayan aiki ne sojojin Kasar Amurka suka kawo Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, sojojin Amurka sun kawo wasu kayan aiki Najeriya.

Wannan hoton kayan da suka kawo ne.

Saidai zuwa yanzu ba’a san ko wane irin kayane suka kawo ba.

Kasar ta Amurka a sanarwar data fitar tace wannan kayan aiki ne na tallafi ta kawowa sojojij Najeriya dan inganta aikinsu.

Karanta Wannan  Hotuna: YANZU-YANZU Zanga-Zanga Ta Barke A Masarautar Rano Dake Kano Kan Rikicin Sarauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *