Friday, January 2
Shadow

Da Duminsa: Wutar Lantarkin Najeriya ta lalace, ‘Yan Najeriya sun tsunduma a duhu

rahotanni sun bayyana cewa, wutar lantarkin Najeriya ta lalace a yau, Litinin.

Wutar ta lalacene da misalin karfe 3 na rana wanda hakan ya jefa Miliyoyin ‘yan Najeriya a cikin Duhu.

Rahotanni jaridar Punchng yace duka tashoshin wutar lantarkin 22 da ake dasu a Najeriya basu da wutar lantarki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yadda Jama'a Suka Daka Wawa A Wajen Rabon Tallafin Kayan Abinci A Garin Suleja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *