
Tauraron Tiktok kuma dan siyasa, Warkal ya bayyana cewa, suna samun rahotanni wanda basu tabbata ba cewa, Sheikh Khalifa Sani Zaria ya rigamu gidan gaskiya a hannun jami’an tsaron dake tsare dashi.
Ya bayyana cewa, idan har hakan ta tabbata, to lallai ba zasu sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.