Friday, August 7
Shadow

Wallahi Wannan karon Kanawa ba zasu yi Kwankwaso ba>>Inji Asari Dokubo

Tsohon dan tsageran Naija Delta daya tuba ya ce zai shiga gaba wajan yin yakin neman zaben kada a zabi Kwankwaso a Kano.

Yace wallahi wannan karon Kanawa zasu baiwa Kwankwaso mamaki dan ba zasu yi shi ba.

Yace Kwankwaso yana tunanin zai sayar da Kanawa ne a farashin kwabo kwabo?

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ji yanda ta kaya bayan da Sheikh Lawal Triumph ya kai gwamnati kotu inda yake neman Kotun ta hana a hukuntashi kan zargin batanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *