Friday, December 26
Shadow

Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda matasa suka fito suka ce sai ‘yansanda sun basu Tshàgyèràn Dhàjìn da aka kama sun Shyekye shi a Kano

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, an kama wani Tshàgyèràn Dhàjì a Kofar ruwa.

Inda aka wuce dashi Goron Dutse.

Saidai matasa sun fito suna zanga-zanga inda har suka kona taya akan titi suna cewa sai an basu me laifin sun kasheshi

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Da cuwa-cuwa aka hada jama'ar da suka taru a wajan jana'izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *