Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa:Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya sauka a Akure wajan taron tallafawa kananan masana’antu

Mataimakin shugaban kasa, Kashim shetty ya sauka a garin Akure jihar Ondo inda yake ziyarar aiki wajan taron kaddamar da tallafawa kananan masana’antu.

Me magana da yawun Kashim Shettima, Stanley Nkwocha, ya tabbatar da hakan inda yace Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa dana Ekiti, Biodun Oyebanji da sauran manyan jami’an gwamnati ne suka tarbi Kashim Shettima a filin jirgin.

An shirya taron ne dan tallafawa kananan masana’antu a matsayin ginshikin ci gaban tattalin arzikin Najeriya.

Karanta Wannan  Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda wata Yàrìnyà da aka aika dibar ruwa ta Fhàdà Rìjìyà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *