Friday, January 23
Shadow

Da Duminsa:Wutar Lantarkin Najeriya ta samu Tangarda inda hakan ya jefa kasar cikin Duhu

Rahotanni sun bayyana cewa, Wutar lantarkin Najeriya ta samu matsala.

Hakan na zuwane a karo na 2 a shekarar 2026.

Lamarin ya farune da misalin karfe 12:46 na ranar Juma’a 23 ga watan Janairu.

A shekarar data gabata, wutar Lantarkin Najeriyar ta samu tangarda sau 6

Karanta Wannan  Tinubu ne zabina a 2027, Gwamnan Jihar Naija, Umar Bago

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *