Monday, April 6
Shadow

Da Ganduje ya cireshi wani gari ya kaishi, amma mu ba zami yi haka ba, ina rokon A kaishi Koda Wudil ne>>Inji Sarkin Dawaki

A yayin da ake rade-radin cewa, Gwamnatin Kano zata sauke Sarki Muhammad Sanusi II, Wani Bidiyon Sarkin Dawaki ya bayyana.

Inda aka ji yana cewa, Ganduje da ya saukeshi, wani gari ya kaishi, amma su ba zasu yi haka ba, yace suna rokon ko Wudil ne a kaishi.

Ya bayyana cewa kaninsa ne.

Karanta Wannan  Ji Yanda Ango ya fasa Aure ana saura kwanaki 3 a daura mai aure saboda amarya ta mai karyar tana Gida alhalin ta fita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *