Thursday, July 16
Shadow

Kai Duniya: Kalli Bidiyon yanda wani magidanci ya kama matarsa da Qarto a Otal, Matar ta byoshi waje ba kya a jikinta tanata rokonshi yayi haquri

Wannan Bidiyon wani magidanci ne da ya kamata matarsa na cin amanarsa da wani Qarto a otal.

Daya daga cikin ma’aikatan Otal dinne ya sanar da mijin cewa ga matarsa da wani a otal inda ya je ya ganewa idonsa.

Saidai ya fito daga Otal din ya shiga mota zai tafi amma matar ta bishi babu kya a jikinta tana rokon ya yafe mata amma yaki.

Lamarin dai ya farune a garin Warri na jihar Delta

Karanta Wannan  Motar 'yansanda ta kashe karamar yarinya a wajan bin me laifi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *