
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, daga Sakandare ya tsaya da karatunsa.
Gfresh yace dalili kuwa duk wadanda yake kallo a matsayin gwanayensa da masu kudin Duniya basu yi karatu me zurfi ba.
Gfresh ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.