Friday, November 13
Shadow

Dan Arewa da ya shiga aikin soja a kasar Rasha ya rigamu gidan gaskiya

Wannan wani dan Arewa ne da ya tafi kasar Rasha inda ya shiga aikin soja dan taya kasar Yaqi.

Saidai yayi rashin sa’ar rasa rayuwarsa a filin daga.

Badai a bayyana sunansa ba amma an ga cewa ya bar ‘ya’ya 3.

Mata 2 namiji daya kuma dukansu kananan yara ne

Karanta Wannan  SO GAMON JINI : Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya cika shekaru 20 da aurensa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *