Wednesday, August 12
Shadow

Kalli Bidiyon dandazon mutanen da suka je kofar gidan Kwankwaso dan nuna biyayya a gareshi

Magoya bayan jagoran Kwankwasiyya da yawa ne suka je kofar gidan nasa dan nuna soyayya a gareshi.

An ga Bidiyon dubban masoyan Kwankwaso sanye da jajayen huluna suna bayyana masa soyayya.

Karanta Wannan  Daga cikin Sanatoci 106 da ake dasu a majalisar Dattijai, Jam'iyyar APC nada Sanatoci 87>>Inji Akpabio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *