Wednesday, March 18
Shadow

Dan Arewa dake zaune a kudancin Najeriya ya tsinci wayar iPhone 13 promax ya mayarwa me ita

Wani dan Arewa dake zaune a kudancin Najeriya ya tsinci wayar iPhone 13 promax ya mayarwa da mai ita.

Mutumin sunansa Sulaiman, ya bi sahun matar ya mayar mata da wayarta.

Matar tace ta hau Keke Napep ne ta yadda wayar tata inda bayan da mutumin ya mayar mata da wayar ta rika rungumarsa tana murna tana gode masa.

kalli Bidiyon anan

https://www.youtube.com/watch?v=ZyXOP65wsjY?si=SsQKrf1Z93sR5exq
Karanta Wannan  Jirgin kasa dake jigila tsakanin Kaduna zuwa Abuja ya taka tare da kashe yara mata tagwaye a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *