Wednesday, September 9
Shadow

Dan arewa ya karyata sojojin Najeriya bayan da suka yi ikirarin kubutar da dan uwansa daga daji, yace wallahi sai da suka kai hadda mashina

Wani dan Arewa ya karyata Hukumar sojojin Najeriya bayan da suka yi ikirarin kubutar da dan uwansa daga mutanen daji.

Hukumar sojojin Najeriya ta sanar da kubutar da wasu mutane daga daji inda ta wallafa hotunansu a shafinta na sada zumunta.

Saidai matashin me suna Abdullahi Kamba ya hangi dan uwansa cikin wadanda aka ce an kubutar inda yace wallahi karyane.

Ya bayyana cewa sai da suka bayar da kudin fansa hadda mashin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan kanina ne uwarmu daya uban mu daya, amma yana shan kallo, babu abinda bai gani ba a jikina ni da kawayena, bamu jin kunya a gabansa muke canja kaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *