Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: A yayin da ake shirin yin zabe gobe a jihar Ekiti, An ga dan takarar APC na jefawa mutane Burodi daga mota yayin da su kuma suke bi suna wawa

Ganin dan takarar jam’iyyar APC a jihar Ekiti na jefawa mutane Burodi daga mota su kuma mutane suna bi suna wawa ya jawo cece-kuce sosai.

A ranar Asabar ne dai za’a gudanar da zabe a jihar Ekiti.

https://twitter.com/i/status/2067877463300952247

Ko da a jiya, sai da aka ga wasu ana basu Indomie da tumatur na leda a wajan yakin neman zabe a jihar ta Ekiti.

Karanta Wannan  Mayar da takarar Shugaban kasa na PDP zuwa kudu, kokari ne na taimakon Tinubu ya ci zabe>>Inji Gbenga Olawepo-Hashim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *