Friday, October 2
Shadow

Dan Digital Imam, Ibrahim daya zama Kirista yace lafiyarsa qalau bashi da tabin hankali

Da Duminsa: Dan Sheikh Nura Khalid, Digital Imam, Ibrahim wanda ya bar Musulunci ya koma Kirista ya fito ya musanta ikirarin mahaifinsa dana ‘yan uwansa cewa yana fama da tabin hankali

Yace lafiyarsa kalau.

Yace idan kuma ance bashi da hankali to a kawo takardar shidar da likita ya bayar yace yana da tabin hankali

Karanta Wannan  Kai Duniya: Ashe Bidiyo kala 4 ne suka fita na Halima da Saurayinta ya fitar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *