Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu ‘yan daudu dake rawa a bainar Jama’a sun dauki hankula

Wannan wasu matasa ne ‘yan Daudu dake rawa a bainar Jama’a.

Bidiyon su ya watsu a kafafen sada zumunta inda abin ya baiwa mutane mamaki cewa babu ma wani boyeboye.

Karanta Wannan  A karin Farko tin bayan da aka fitar da Argentina daga gasar World Cup, An ga Messi a bainar jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *