Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Rikici ya barke tsakanin Gfresh Al-amin da tsohuwar matarsa, Maryam Nicki Minaj inda tace zata kaishi Kotu

A jiyane muka ga Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya fito yana sukar abokansa cewa sune suka lalata masa aurensa da tsohuwar matarsa, Maryam Nicki Minaj.

Musamman yace Hassan Make-Up yana daya daga cikin masu hurewa tsohuwar matar tasa kunne akan wai idan ta fito daga gidan Gfresh shi zai aureta.

Saidai a martanin Maryam, Tace Gfresh ya kawo shaidar cewa tana mu’amala da abokansa lokacin tana gidansa, ko kuma ta kaishi kotu.

https://www.tiktok.com/@maryamnickim/video/7682950307252374805?_r=1&_t=ZS-99YMgs7UgCu
Karanta Wannan  Hajiya Naja'atu Bala Muhammad Ta Zama Mataikiyar Shugaban Jam'iyyar Hadaka Ta ADC Reshen Arewa Maso Yamma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *