Thursday, September 17
Shadow

Dan Kwallo Jamal Musiala ya yanke jiki ana tsaka da wasa

Dan kwallon Bayern Munich, Jamal Musiala ya yanke jiki ya fadi ana tsaka da wasa da RB Leipzig.

Sauran ‘yan wasa sun kamashi inda likitoci suka bashi kulawa ta musamman.

Rahotanni sun ce bai ji rauni ba gajiya ce da tsananin zafi suka masa yawa.

Hakanan Rahoton yace zai huta na tsawon kwanaki biyu

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani yayi Tusa a jirgin saman dana hau>>Inji Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *