Thursday, September 17
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar chanji ta gwamnati a yau, Alhamis, 13 ga watan Augusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,367 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal, farashin ya kamane akan naira ₦1,410 zuwa Naira 1,425 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Hotuna: Wasu da ba'a san ko su wanene ba sun Kònà ofishin 'yansanda a Rano dake Kano, Mutum daya ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *