Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Thiago Mendes yaki gaisawa da Neymar

Bidiyo ya bayyana inda aka ga Thiago Mendes yaki baiwa Neymar hannu su gaisa.

Ana gaisawa ne tsakanin ‘yan wasan Vasco da Santos inda Neymar ya mikawa Thiago Mendes hannu saidai shi yaki mikawa Neymar din.

https://twitter.com/i/status/2089069722348159248

Tun a shekarar 2020 Thiago Mendes da Neymar suka yi fada inda a farkon shekarar nan ma sun sake yi, yayin da Neymar ya mayar da komai ba komai ba shi kuwa Mendes har yanzu yana kullace dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bafulatani ya dauki hankula bayan da ya kira saniyarsa ta je inda yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *