Friday, January 16
Shadow

Dan Najeriya me shekaru 18 Mohammed Aminu Sani ya samu lasisin tuka jirgin saman fasinja a kasar Amurka

Dan Najeriya, Mohammed Aminu Sani ya samu lasisin tuka hirgin saman Fasinja a kasar Amurka.

Hakan yasa ya zama matukin jirgin sama mafi karancin shekaru a Najeriya.

Matashin ya kammala makarantar horas da matuka jirgin sama dake Daytona Beach, Florida cikin watanni 10.

Da yawa na ta yaba masa.

Karanta Wannan  Mahaifina ya cika kwanaki 40 da rigamu gidan gaskiya>>Rahama Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *