Wednesday, April 8
Shadow

Dan Tsohon Shugaban kasa, Ibrahim Musa ‘Yar’adua ya auri mata ta 3

Dan tsohon shugaban kasa, Ibrahim ‘Yaradua ya auri mace ta 3.

Hakan na zuwane shekaru 2 bayan da ya auri diyar tsohon shugaban hukumar Immigration Muhammad Babandede, watau Amira

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Mabiya Shi'a Sun Yi Tattakin Imam Hussain Daga Kano Zuwa Zaria Kamar Yadda Suka Saba Yi Duk Shekara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *