
Dana Ibrahim Allah ya jarrabeni akansa ya koma Kirista yana da matsalar kwakwalwa.
Ko makarantar Firamare bai kammala ba.
Haka kawai sai a nemeshia rasa inda yake akai ta fama dashi
Kaninsa yanzu haka yana digiri na 2(Masters Degree)
Akwai kannensa 5 duk sun da Degree
Allah ya ban ‘ya’ya 36 me yasa ba zaku yi magana akan sauran ba, sai guda daya?
Banso in yi magana akan maganar ba amma sukar da ake min ta yi yawa
Inji Sheikh Nura Khalid