Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon wani dan siyasa yaje wani kauye yace a rushe masallacin Juma’a zai bayar a gina sabo, tunsa ya tafi bai sake komawa garin ba

Rahotanni sun ce wani dan siyasa yaje kamfe wani kauye yasa suka rushe masallacin Juma’arsu da alkawarin cewa zai bayar a gina sabo.

Tunda ya tafi daga kauyen bai sake komawa ba.

Karanta Wannan  Soja Boy ya cewa wanda suka wallafa Bidiyon Kirkira da ya nunashi yana shafa Khirjin Rahama Sa'idu su ji Tsoron Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *