Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi bayani dalla-dalla kan abinda ya faru tsakaninsa da mutumin da yace wai ya rike masa mata

Biyo bayan zargin da wani magidanci yawa babban malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi cewa ya rike masa mata na tsawon watanni 11 a gidansa.

Malam yace mijin yana cutar da itane shine taga ina zata je ta samu mafaka? Shine ta je gidansa.

Yace mutumin ya baiwa ‘yansanda kudi yayi dukkan wani abu da yake tunanin yi amma bai yi nasara ba shine ya dauki matakin zuwa wajan ‘yan Jarida dan ya tsoratashi yace amma ba zai tsorata ba.

Malam yace yanzu magana na kotu.

@abumaliktv007

Jawabin Kai Tsaye Daga Bakin Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi Game da Mijin Yar Morocco Yakeson masa Sharri Don Bata mai Suna 15/11/2026. ABU MALIK TV 04/09/2026

♬ original sound – ABU MALIK TV

Mutumin dai yace matarsa ‘yar kasar Morocco ce kuma shine ya je har kasarsu ya auro ta kuma babu wanda ya santa a Najeriya sai ta dalilinsa.

Karanta Wannan  Shin wai Shugaba Tinubu Musulmine>>Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir ElRufai ya tambaya
@abumaliktv007

WANI ZAICE GASHI SHEIKH GUMI YA KWANCEWA WANI MATARSHI KO ? Cikin Karatun Muwatta Malik Daya Gabata Yau Asabar 05-09-2026 Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi Yana Misalin Ruwaya Se Ya kawo Misali da Masu Cewa Ya Kwacewa Wani Matarsa Jama’a Mu Saurara Muji . ABU MALIK TV

♬ original sound – ABU MALIK TV

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *