Shafin hutudole.com dayane daga cikin shafukan yanar gizo dake wallafa labarai da harshen hausa kuma babban dalilin bude wannan shafi shine
- Habaka harshen hausa da kuma al’adun hausawa a yanar gizo.
- kawo labaran da suka dace da al’adun hausa daga wasu sassa na Duniya.
- Ilmantarwa akan abubuwan cigaban rayuwa da sabbin abubuwan zamani.
- Kawo labaran nishadi masu daukar hankali.
- Labarai akan rayuwar shahararrun mutane.
- Sharhi akan wasu al’amuran siyasa da zamantakewa.
Shafin hutudole bazai wallafa labarai masu tayar da hankali ko kuma abin kyama dazai tayar maka da zuciya ba.