Friday, December 5
Shadow

Dangote ya gana da Shugaba Tinubu

Attajirin Najeriya Alhaji Aliko Dangote ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadarsa sake Abuja.

Ganawar tasu ta kasancene ranar Talata da yamma inda kuma suka yi ta a sirri.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Dangote yace matatun man fetur na Najeriya dake Warri, Fatakwal da Kaduna da wuya su gyaru duk da kashe dala Biliyan 18 da gwamnatin Tinubu ta yi wajan gyaransu.

Karanta Wannan  'Yan Najeriya basu taba shan wahalar da suke sha a Gwamnatin Tinubu ba>>Inji Sanata Dino Melaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *