Wednesday, January 15
Shadow

Dangote ya koma zuwa matsayin na biyu a jerin masu kuɗin a nahiyar Afirka

Johan Rupert na ƙasar Afirka ta Kudu ya tsallake Dangote a jerin, inda ya zama mutumin da ya fi kowa kuɗi a Afirka

Majiyar mu ta A Yau rahoton da Bloomberg ta fitar na jerin masu kuɗi ya nuna, tattalin arzikin Rupert ya kai Dala Biliyan $14.3 bn, a yayin da Dangote ke da Dala Biliyan $13.4 bn.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Abubuwan da mata suka fi so

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *