
An yi bikin rada wa jaririyar da aka haifa a ranar Lahadin nan a fadar shugaban kasar Sénégal Bassirou Diomaye Faye.
An rada wa jaririyar sunan Khady Mossane Faye.
Daya daga cikin matan shugaban kasar ce ta haifa masa ‘ya mace a ranar Lahadin da ta gabata.