
Attajirin Najeriya Aliko Dangote ya sake zuwa matsayi na 1 a jerin bakaken fata da suka fi kowa kudi a Duniya.
Bayan Dangote, sai David Steward ya zo na 2.
Robert F. Smith ne ya zo na 3.
Sai Alexander Karp ya zo na 4.
Mike Adenuga ne ya zo na 5.
Sai Abdulsamad Rabiu ya zo na 6.
