Wednesday, September 30
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau Juma’a, 1 ga watan Mayu na shekarar 2026 na akan Naira 1,374.69 kan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Lagos, Farashin dalar ya kama akan Naira 1,374 zuwa Naira 1,376 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Karanta Abubuwa 10 da 'yan Najeriya suka fi kashe kudinsu akai yayin da ake cikin matsin rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *