
Diyar Atiku Abubakar me suna Fatima Atiku Abubakar ta koma jam’iyyar ADC.
Ta yanki katin zama ‘yar jam’iyyar ADC ranar Litinin a Abuja.
Tsohuwar kwamishiniyar lafiya ta jihar Adamawa ta yanki katin ne a wuse kuma wasu manyan jam’iyyar sun samu halarta.