Saturday, March 29
Shadow

Doka bata baka damar tsige zababben Gwamna ba>>El-Rufai ya gayawa Tinubu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohon Gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyanawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cewa, doka bata bashi ikon tsige zababben gwamna ba.

El-Rufai ya bayyana hakane jawabin da ya wallafa a shafinsa na X.

Yace tabbas shugaban kasa na da cikakken iko amma ikonsa bai hada da tsige zababben gwamna ba.

Ya bayyana cewa, dakatar da gwamnan jihar Rivers da Tinubu yayi ba daidai bane inda yayi kiran a mayar da Simi Fubara kan mukaminsa.

Yace tabbas dalilin da shugaban kasar ya bayar na matsalar tsaro abun dubawa ne amma za’a iya dakile matsalar ba tare da dakatar da gwamna ba.

Karanta Wannan  Hotuna: Wani muatashi ya kkashe mahaifiyarsa ya jefa gawar a cikin rijiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *