Wednesday, September 16
Shadow

Duk malamin da yawa iyayen Annabi Addu’a kada a bishi Sallah>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Malamai su daina Magamar cewa iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na whuta ba ruwansu da wannan.

Amma abinda ke bayyane shine kada kai musu Istigfari, kada ka musu addu’a.

Idan aka samu Limamin da yawa iyayen Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) addu’a, to ba’a yin sallah a bayanshi, saboda babin shirka ba wasa bane

Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Karanta Wannan  Akwai Yiyuwar masu gina Borehole ruwan kashi suke sha>>Gwamnati ta yi gargadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *