Wednesday, September 16
Shadow

Mata sun kama dansanda a Kasuwa

Bidiyo nata yawo a kafafen sadarwa inda aka ha wasu matan kasuwa sun rika wani dansanda sun ce sai ya biyasu abinda ya zubar musu.

Rahotannin dake yawo a kafafen sada zumunta na cewa, dansandan ya biyo me laifine cikin kasuwa inda suka zubarwa da matan kayan sana’arsu wanda hakan ne ya jawo katan suka rikeshi suka ce sai ya biyasu.

Shafin Kemmy/@dspkemo dana @Crossrivervine duk sun ruwaito wannan labari.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wallahi ko kadan Ummi Nuhu bata ban Tausai ba, Mace ta wuce shekara 40 amma bata taba aure ba ai ba abin tausai bace>>Inji M Beauty

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *