Duk na mijin da zai aureni sabodq in zama baiwarsa bazan yi ba>>Inji Maryam Labarina
by Bashir Ahmed
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Labarina ta bayyana cewa idan mutum yac zai aureta ta zamar masa baiwa kamar yanda wasu maza ke yi ba zata yadda ba.
Tace amma idan mutum ya aureta ne su girmama juna da soyayyar juna wannan abu abinda ba zata yi har aikin gida dan ita ko ‘yar aiki bata so saboda tana da kishi me yawa.
Kunyi zaton mun bace ne ko? Barkan mu da dawowa Hutun Sallah Muna nan ba mu tashi dawowa ba sai da mukayo muku babban kamu Mun dawo muku da jaruma Fatima Husaini Cikin Talk Show din mu mai cike Abun Fadakarwa da nishadarwa! Cikakken shirin zai fito gobe Alhamis in sha Allah Ku zauna da shiri, domin akwai abubuwan da zasu bude muku ido sosal Gobe (Alhamis) Hadiza gabon official