
Rahotanni daga kasuwar canjin kudi na cewa, a kasuwar gwamnati, ana sayen dala akan Naira 1,453.67
Yayin da a kasuwar bayan fage ana sayenta a farashin Naira 1,475 Sannan a sayar a farashin Naira 1,485.
Wannan shine farashin kasuwar Chanji ta yau, 17 ga watan Disamba.