Saturday, August 15
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau

Rahotanni daga kasuwar canjin kudi na cewa, a kasuwar gwamnati, ana sayen dala akan Naira 1,453.67

Yayin da a kasuwar bayan fage ana sayenta a farashin Naira 1,475 Sannan a sayar a farashin Naira 1,485.

Wannan shine farashin kasuwar Chanji ta yau, 17 ga watan Disamba.

Karanta Wannan  Kungiyar Yan Kwallon kafa Mata na Najeriya sun koka da cewa, har yanzu ba'a kai ga basu dala $100,000 da shugaba Tinubu ya ce ya basu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *