
Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau Litinin, 6 ga watan Afrilu ya farane akan Naira ₦1,377.80 akan kowace dala.
Idan aka kwatanta da farashin Naira ₦1,380.79 da aka sayar da dalar a ranar Juma’a, Za’a iya cewa darajar Naira ta tashi.
A kasuwar bayan fage kuwa ta Legas, Kano, da Abuja ana sayar da dalar ne akan farashin 1,405 zuwa Naira 1,415