Wednesday, April 1
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau Laraba, 1 ga watan Afrilu, na shekarar 2027 ya farane daga Naira ₦1,385.27 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa, farashin dalar ya kai Naira ₦1,405 zuwa Naira 1,418 akan kowace dala a garuruwan Kano, Abuja da legas.

Karanta Wannan  Kotu ta daure matashi da ya saci Kaza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *